Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button Where and when did you observe the IED? Play Button a eena kooma a yau-shey ney kaga wan-nan maka-men mai pa-shey-wa da aka chan-ja-wa pasa-lee? A ina kuma yaushe ne kaga wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button Who emplaced the IED? Play Button wa ya geerka wan-nan maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee? Wa ya girke wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button How is the IED detonated? Play Button ta ya-yah akey pasa wan-nan maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee? Ta yaya ake fasa wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button What types of ammunition are used in the explosive device? Play Button waney ee-reen har-sa-shey maka-men ke an-pa-nee da shee? Wane irin harsashe makamin ke anfani da shi?
Play Button Is this IED located in a vehicle? Play Button wan-nan maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee yana a chee-ken wanee aben hawa ney? Wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali yana a cikin wani abin hawa ne?
Play Button Where is the owner of this vehicle? Play Button eena mai wan-nan abin hawan? Ina mai wannan abin hawan?
Play Button Who made the IED? Play Button wa ya Key-ra maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee? Wa ya ƙera makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button Where was the IED built? Play Button a eena aka Key-ra maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee? A ina aka ƙera makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button Where was the IED stored prior to emplacement? Play Button a eena aka ajee-ye maka-men may pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee ka-pen a pee-tow a gerka shee? A ina aka ajiye makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali kafin a fito a girka shi?
Play Button Is there a second or backup detonator? Play Button akwey wanee maga-na-Dee-soo na bee-yoo na ta-da maka-men? Akwai wani maganaɗisu na biyu na tada makamin?
Play Button Is there a secondary device to attack aid and rescue workers? Play Button akwey wanee maka-mee na bee-yoo na kay ha-ree kan ma-ay-katan ba-dah aga-jee da kay chey-tow? Akwai wani makami na biyu na kai hari kan ma'aikatan bada agaji da kai ceto?
Play Button Who is the target of this IED? Play Button wa akey son kay-wa ha-ree da wan-nan maka-men mai pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee? Wa ake son kaiwa hari da wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali?
Play Button What else can you tell me about the IED or the individuals involved? Play Button mey kooma zah-ka eeya gaya men gamey-da wan-nan maka-men mai pa-shey-wa da aka chanja wa pasa-lee ko moo-ta-nen dakey da ala-Ka da shee? Me kuma zaka iya gaya min gameda wannan makamin mai fashewa da aka chanja wa fasali ko mutanen dake da alaƙa da shi?
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page